Kafar yada Labarai ta Hauza ta labarta cewa, Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), ya gana da Ayarin matasa, waɗanda suka gabatar da Daura ta Ilimi (IVC), Ranar Litini 8/Rajab/1447AH, wanda yayi dai dai da (29/12/2025) a gidansa dake Abuja.
Kamar dai yadda Jagoran ya saba, ya gabatar da tunatarwa, da nasihohi game da kyautata dabi'bi'u, maida hankaki akna neman Ilimi da aiki da shi, da kuma taron karawa Ilimi ga matsan.
Daga qarshe ya yi musu addu'a tare da fatan Alheei a gare su.
Ga Hotunan.
Daga Sayyid Zakzaky Office.







Your Comment